ha_tn/job/24/05.md

652 B

jakunan daji

"jakuna da ba wanda ya mallaka ko kula su"

Matalautan mutane na girbi da dare a gonakin wasu mutanen

Waɗannan layin guda biyu suna bayanin abu iri ɗaya kuma ana amfani da su tare don jaddada cewa mutanen nan suna fama da yunwa sosai da tilasta musu satar abinci da dare. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Su na kwance tsirara dukkan dare ba tare da tufa ba, basu da abin da zai hana su jin sanyi

Waɗannan layin guda biyu suna bayanin abu ɗaya kuma ana amfani da su tare don ƙarfafa cewa waɗannan mutane ba su da isasshen suturar da za su yi ɗumi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)