ha_tn/job/24/02.md

529 B

kawar da iyaka

Waɗannan duwatsun ne ko wasu abubuwa don alama kan iyaka tsakanin ƙasashen da mutane daban-daban suka mallaka.

waɗanda ba tare da ubanni

"marayu" ko "yaran da iyayensu suka mutu"

a matsayin jingina

Mai bada bashi zai dauki wani abu daga mai bashi don tabbatar da cewa mai karbar bashi ya biya shi.

mutane matalauta na ƙasa dukka su ɓoye kansu daga gare su

Kalmar "dukka" ƙari ne don nuna cewa talakawa da yawa suna tsoron waɗannan mugayen. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)