ha_tn/job/24/01.md

958 B

Mahaɗin Zance:

Ayuba ya ci gaba da magana.

Me yasa Mai Iko bai tsaida lokatan shari'ar mugayen mutane ba?

Ayuba ya yi amfani da wannan tambayar don bayyana takaicin sa cewa Allah bai hukunta mugunta ba. Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: "Ban fahimci abin da ya sa Allah ba ya kafa lokacin da zai yi hukunci da mugayen mutane." ko kuma "Allah Maɗaukaki ya kafa lokacin da zai hukunta mugaye." (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

Me yasa bai tsayar wa waɗanda suke adalai ga Allah suga kwanakinsa na shari'a ya zo?

Ayuba ya yi amfani da wannan tambayar don bayyana takaicin sa cewa masu adalci ba sa ganin Allah yana yin mugunta. AT: "Da alama cewa waɗanda suke yin biyayya da shi basu taɓa ganinshi suna yin hukunci da mugaye ba." ko "Allah zai nuna ranar da zai shar'anta mugaye ga waɗanda suka san shi." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)