ha_tn/job/22/29.md

581 B

yakan ceci mai tawali'u

Anan "idanun da aka runtse" yana nufin tawali'u. AT: "mai tawali'u" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Zai ceci kowane mutum wanda ke da laifi; wanda za a ceta ta wurin abin da hannuwansa ke yi dai-dai

An yi maganar Ayuba ba shi da laifi kamar dai hannayensa suna da tsabta ta zahiri. Ana iya bayyana kalmar "wanda za a ceci" a cikin tsari mai aiki. AT: "Yahweh zai ceci ko da wanda ba shi da laifi saboda kun yi abin da yake dai-dai" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])