ha_tn/job/22/26.md

579 B

za ka tada fuskarka ga Allah

Wannan yana nufin Ayuba ba zai ƙara jin kunya ba amma zai dogara ga Allah. AT: "zaku sami damar kusantar Allah da karfin gwiwa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

za a kuma tabbatar maka

Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: "Allah zai sa ku yi nasara" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

haske zai haskaka a hanyoyinka

Albarkar Allah an kwatanta ta da haske a kan duk hanyoyin Ayuba. AT: "zai zama kamar haske yana haskaka hanya a gabanka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)