330 B
330 B
ka koya daga bakinsa
Anan "daga bakinsa" yana wakiltar abin da Allah ya faɗa. AT: "koyarwar da Allah ya faɗa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
ka riƙe kalmominsa
Kalmomin Allah suna kwatankwacin dukiyar da Ayuba zai iya ajiyewa. AT: "a kiyaye dokokinsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)