ha_tn/job/22/18.md

662 B

Duk da haka ya cika

"Duk da haka Allah ya cika"

shirye-shiryen mugayen mutane suna nesa daga gare ni

Kalmomin "nesa da ni" yana nufin Elifaz ya ƙi yarda da su. AT: "amma ba zan kasa kunne ga munanan shirye shiryen su ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

na ganin kaddararsu suna murna

"san abin da zai faru da mugaye"

Sun ce

"Masu adalci sun ce"

Babu shakka waɗanda suka taso gãba da mu an yanke su

Anan "waɗanda suka taso" suna nufin mugayen mutane. Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: "Lallai Allah ya hallakar da mugayen mutanen da suka cutar da mu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)