ha_tn/job/22/15.md

660 B

waɗanda aka ƙwace kafin lokacinsu

Mutuwa tana kwatantawa da Allah yana kwace su. Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: "waɗanda suka mutu" ko "waɗanda Allah ya ɗauke su" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

waɗanda tuwasunsu suka shafe kamar rafi

Mutuwar mugaye ana kwatanta ta da gine-ginen da ruwa ya share harsashin gininsu. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

Mene ne Mai Iko zai yi da mu?

Elifaz ya faɗi tambayar da mugaye suke yi wa Allah. AT: "Madaukakin Sarki ba zai iya yin mana komai ba!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)