ha_tn/job/22/12.md

566 B

Ashe Allah ba a saman sammai yake ba?

Elifaz ya yi amfani da wannan tambayar ya ce Allah yana ganin zunubin Ayuba kuma zai shar'anta shi. AT: "Allah yana cikin ɗaukakar sama kuma yana ganin duk abin da yake faruwa a duniya." (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

Duba taurare a sama, yaya nesan su a can!

Elifaz ya nuna cewa Allah ya fi taurari girma. Ana iya bayyana wannan a bayyane. AT: "Duba yadda taurari suke. Allah ma ya fi taurari girma!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)