ha_tn/job/22/06.md

987 B

ka bukaci a ba ka bashin da ke daga wurin ɗan'uwanka ba tare da wani dalili ba

Wannan yana nufin mai ba da bashi wanda ke ɗaukar wani abu daga mai ba da bashi don tabbatar da cewa mai ba da bashi ya biya shi.

ƙwace tufafi daga wurin wanda ba shi da komai

Elifaz yana zargi Ayuba da ɗaukar kayan takalawa kamar garantin abin da suka aro daga wurin Ayuba.

ka hana abinci ga mutane masu jin yunwa

Anan "burodi" yana nufin abinci gaba ɗaya. AT: "an hana abinci" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

kana da kayan duniya, ko da ya ke kai

Elifaz yana zargin Ayuba da ƙwace ƙasa daga hannun talakawa kuma bai ƙyale su su zauna a ciki ba. Yana nanata wannan magana ta hanyar maimaita shi sau biyu. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

kana da kayan duniya

Elifaz yana ƙara yawan adadin abubuwan da Ayuba ya mallaka don ya nuna Ayuba mai haɗama ne. AT: "sun mallaki ƙasa mai yawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)