ha_tn/job/22/04.md

654 B

Ai ba domin kana tsoronsa ba ne ya kwaɓe ka, ko kuma ka ɗauki shari'a?

Elifaz ya yi amfani da tambayoyi don ya zargi Ayuba kuma ya zarge shi da yin mugayen zunubai. AT: "Tabbas ba saboda kun keɓe shi ga Allah ba, Allah yana tsauta muku kuma ya ɗauke ku zuwa hukunci!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ba babbar muguntarka ba ce? Ashe babu ƙarshen muguntarka?

Elifaz ya yi amfani da tambayoyi don ya zargi Ayuba kuma ya zarge shi da yin mugayen zunubai. AT: "Kamar yadda kuka sani, yana yin hukunci a kanku saboda muguntarku mai girma ce kuma kuna ci gaba da yin zunubi!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)