ha_tn/job/22/01.md

850 B

'Mutum zai zama da amfani ga Allah? Mutum mai wayau zai zama da amfani ga gare shi?

Duk tambayoyin suna ma'ana dai-dai ne. Elifaz yana amfani da tambayoyi don ƙarfafa cewa ayyukan mutum da hikimarsa ba sa amfanar da Allah. AT: "Mutum ba zai iya amfanuwa da Allah ba. Mai hikima ba zai iya amfanuwa da shi ba." (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]])

Zai zama da jin daɗi ga Mai Iko idan ka zama mai adalci? Zai zama da wata riba gare shi idan hanyoyinsa marasa laifi ne?

Duk waɗannan kalmommin suna nufin abu ɗaya ne. Elifaz ya yi amfani da tambayoyi don ya nanata cewa abin da Ayuba ya yi bai taimaka wa Allah ba. AT: "Madaukaki ba ya jin daɗin komai idan kun kasance adali. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]])