ha_tn/job/21/31.md

1.6 KiB

Wane ne zai zargi hanyoyin mugun mutum a fuskarsa?

Ayuba ya yi amfani da wannan tambayar don ya saɓa wa imanin abokansa cewa ana hukunta masu mugunta koyaushe. AT: "Babu wanda ke la'antar mugaye a fuskarsa." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

a fuskarsa

Wannan yana nufin babu wanda zai je kai tsaye zuwa wurin mugaye ya hukunta shi da kansa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Wane ne zai sãka masa domin abin da ya yi?

Ayuba ya yi amfani da wannan tambayar don ya saɓa wa imanin abokansa cewa ana hukunta masu mugunta koyaushe. AT: "Ba wanda zai saka masa da munanan ayyukan da ya yi." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Duk da haka za a kai shi kabari

Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: "mutane za su ɗauke shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Ƙurar kabarinsa da aka tula a kansa zata zama masa da daɗi

Ayuba yana hasashe cewa mutum da ya mutu zai ma ji daɗin datti da aka ɗora masa. Wannan yana nufin cewa mugu zai iya samun mutu mai kyau da kuma binnewa mai kyau bayan rayuwa ta cika. ''Ƙurar'' na nufin duniya da ke rufe kabari. AT: "Zai ji daɗin rufe shi da datti na kwari" ko "Zai ji daɗin binne shi cikin datti na kwarin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

dukkan mutane za su bi bayansa, kamar yadda mutanen ba su ƙidayuwa sun sha gabansa

Ayuba ya nanata cewa babban taron mutane za su kasance cikin jana'izar wannan muguwar mutum don girmama shi. AT: "mutane da yawa suna zuwa wurin kabari" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hypo)