ha_tn/job/21/29.md

234 B

Baku taɓa tambayar mutane matafiya ba?

Ayuba ya yi amfani da waɗannan tambayoyin don tsauta wa abokansa don ba su koya daga mutanen da suke tafiya. AT: "Ya kamata ku saurari waɗanda suka yi tafiya zuwa wurare masu nisa." (Duba: