ha_tn/job/21/22.md

789 B

Wani zai iya koya wa Allah ilimi tun da shima yana shari'anta har waɗanda suke sama?

Ayuba ya yi wannan tambayar don ya jaddada cewa Allah ya san komai. AT: "Babu shakka, babu wanda zai iya koyar da Allah komai tunda yana yin hukunci da waɗanda ke cikin sama." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

har waɗanda suke sama

Ma'anar mai yiwuwa ita ce 1) "waɗanda suke cikin sama" ko 2) "mutane masu iko."

Wani mutum yakan mutu cikin goshin ƙarfinsa

Ayuba ya bambanta wannan mutumin da ya mutu cikin ƙoshin lafiya da salama ga mutumin da ya mutu cikin baƙin ciki da jin zafi a cikin Ayuba 21:25. Kuna iya bayyana wannan dalla-dalla. AT: "Idan mutane biyu suka kasance, mutum zai iya mutu da cikakken ƙarfinsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)