ha_tn/job/21/19.md

1.7 KiB

Kun ce

Ana ƙara waɗannan kalmomin da yawancin juzu'ai don ya bayyana sarai cewa Ayuba yana faɗar abokanansa a magana ta gaba.

Allah yana tara alhakin mutum domin 'ya'yansa su biya

Ana magana da laifi cikin wani abu wanda za'a iya adana shi don amfani na gaba. Anan "biya" yana nufin hukuncin zunubi. AT: "Allah yana kiyaye rikodin laifin mutum, sannan yakan azabtar da yaran mutumin saboda muguntar ayyukansa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Bari shi da kansa ya biya, domin ya san laifinsa

Yanzu Ayuba ya fara faɗi ra'ayin nasa. Zai iya taimaka a faɗi wannan a bayyane ta yin amfani da ambato ba kai tsaye. AT: "Amma ina cewa ya kamata ya biya shi da kansa, ... san laifinsa '" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Bari idanunsa su ga hallakarsa

Anan "idanu" yana nufin mutumin. AT: "Bari shi ya gani" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

bari ya sha hasalar Mai Iko Dukka

Anan ana maganar fushin Allah kamar wani abin sha ne wanda mutum zai iya ɗanɗana shi, kuma ɗanɗano wata alama ce ta fuskantar sha. Ayuba yana son mugu ya ɗanɗani azabar Allah. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

Gama me ya dame shi da iyalinsa da ya bari bayan an datse kwanakinsa?

Ayuba yayi amfani da wannan tambayar don nuna cewa hukunta 'ya'yan mugayen ba su da tasiri. Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: "Gama miyagu ba ya kula da abin da zai faru da danginsa bayan ya mutu!" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

an datse kwanakinsa?

Wannan ita ce hanyar nuna ladabi da ya ce ya mutu. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)