ha_tn/job/21/16.md

1.6 KiB

Duba, arzikinsu ba a hannunsu yake ba?

Anan "hannaye" suna nufin ikonsu ko sarrafawa. Ayuba ya yi amfani da wannan tambayar don ƙalubalantar abokansa. AT: "Duba, waɗannan mugayen mutane suna da'awar cewa suna wadatar da kansu!" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]])

Sau nawa fitilar mugayen mutane ana hure ta, ko kuma masifarsu ta auka masu?

Ayuba ya yi amfani da wannan tambayar don ƙarfafa cewa ga alama cewa Allah ba ya horon mugaye sau da yawa. AT: "Ba sau da yawa ... bala'o'insu ya same su." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

fitilar mugayen mutane

Ayuba ya gwada rayuwar mugaye da fitila mai ci. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Sau nawa yakan faru sai Allah ya rarraba ma su baƙin ciki cikin fushinsa?

Ayuba yayi amfani da wannan tambaya ta biyu don nanata cewa ga alama cewa Allah baya azabta mugaye sau da yawa. AT: "Ba sau da yawa ... a cikin fushi." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Sau nawa su ke zama kamar tattaka cikin iska

Ayuba yayi amfani da wannan tambaya ta uku don nanata cewa ga alama cewa Allah baya azabta miyagu sau da yawa. AT: "Ba sau da yawa ... hadari yakan kwashe." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

ƙaiƙai da iskar hadari ke kwashewa

Ana magana da mutuwar mugaye kamar ba su da ƙoshin ƙaiƙayi da ciyawa waɗanda suke shuɗewa. Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: "Allah yakan ɗauke su kamar yadda iska ke hura da ƙaiƙayi" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-simile]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])