ha_tn/job/21/13.md

574 B

su gangara shuru zuwa Lahira

Wannan itace kyakkyawar hanyar da suke cewa sun mutu. AT: "sun mutu cikin salama" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)

game da hanyoyinka

Wannan yana nufin yadda Allah yake son mutane suyi.

Wane ne Mai Iko Dukka, da zamu yi masa sujada? Wace riba ce zamu samu idan muka yi addu'a gare shi?

Mugayen mutane suna amfani da waɗannan tambayoyin suna yi wa Allah ba'a. AT: "Ba mu yi imani cewa wannan Allah Maɗaukaki ya cancanci bautarmu ba. Ba zai iya yi mana kome ba." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)