ha_tn/job/21/10.md

181 B

da 'yan maruƙansu kamar garke

Ayuba ya gwada waɗannan yaran da raguna don ƙarfafa cewa suna gudu, wasa, kuma suna farin ciki. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)