ha_tn/job/21/07.md

816 B

Me yasa mugayen mutane suke a rayuwa, su tsufa, su girma su ƙasaita a iko?

Ayuba yayi amfani da wannan tambayar don nuna cewa abokan sa ba dai-dai ba ne suyi tunanin mugayen mutane suna shan wahala koyaushe. AT: "Lallai mugayen mutane suna ci gaba da rayuwa, sun tsufa, kuma suna da ƙoshin lafiya." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Zuriyarsu ta kafu tare da su a kan idanunsu, kuma jikokinsu su da su a idanunsu.

Waɗannan lafazin biyu suna ma'ana daidai kuma sun jaddada cewa wannan gaskiyane. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Gidajensu

Anan "gidaje" yana nufin dangin da ke zaune a cikinsu. AT: "Iyalansu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

sanda na Allah

Wannan yana nufin hukuncin Allah. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)