ha_tn/job/21/01.md

336 B

Mahaɗin Zance

Ayuba ya fara amsa zarge-zargen Zofar.

Ku daure da ni

"Ku kyale ni" ko "Kuyi hakuri da ni"

sai ku cigaba da ba'a

"Kuna iya ci gaba da ba'a ni." Ayuba yana amfani da zagi don nuna cewa abokansa za su yi watsi da abin da zai faɗi kuma su ci gaba da yi masa ba'a. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-irony)