ha_tn/job/20/26.md

1.0 KiB

Duhu ne baƙi ƙirin ke ajiye domin kayansa masu daraja

"Cikakken duhu" anan wani kalmomin ne na hallaka. AT: "An halakar da dukiyarsa saboda taskokinsa" ko kuma "za a lalata taskokinsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

wutar da ba a izawa zata cinye shi

Kalmomin "ba a izawa" yana nuna cewa babu mutumin da zai fara barin wuta. Maimakon haka, Allah zai sa wutar. AT: "wutar da mutane bata fara ba za ta halaka shi" ko "Allah zai sa wuta ta rusa shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

zata cinye ragowar abin da ke rumfarsa

Anan "cinye" shine ma'anar lalata. AT: "wutar za ta lalace" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Sammai zasu bayyana zunubansa, ƙasa kuma zata miƙe gãba da shi ta zama shaida

Ma'anar mai yiwuwa ita ce: 1) waɗanda suke rayuwa a cikin sammai da ƙasa ko 2) Zofar yana kwatanta sama da ƙasa kamar cewa su mutane ne waɗanda zasu ba da shaida a kotu game da mugu. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]])