ha_tn/job/20/23.md

699 B

Allah zai jeho masa fushinsa mai ƙuna a kansa

“Faushin fushinsa” yana wakiltar fushin Allah da horo. Saka azaba a kansa na nuna hukuncin azabtar dashi mai tsanani. AT: "Allah zai yi fushi kuma ya jefa azabarsa a kansa" ko "Allah zai yi fushi kuma ya azabtar da shi mai tsanani" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Allah zai kwararo masa shi

"Allah zai sa a yi ruwan sama a kansa." Anan "ruwan sama da shi" yana wakiltar haifar da azaba mai yawa ga mutumin. AT: "Allah zai azabta shi da tsanani" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Razana zata faɗo masa

Nan da nan zai ji tsoro sosai. AT: "ya firgita" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)