ha_tn/job/20/20.md

742 B

Ba wani abin da ya rage da bai cinye shi ba

Anan "mai cinye" yana wakiltar ɗaukar abubuwa don kansa. AT: "Babu wani abin da ya rage wanda bai karɓa wa kansa ba" ko "Ya ɗauki komai nasa, ba abin da ya rage" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-doublenegatives]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

hannun kowanne matalauci zai yi tsayayya da shi

Anan "hannun" yana wakiltar iko, kuma "hannu ... zai yi gāba da shi" yana wakiltar mutanen da ke kai masa hari. Ana iya bayyana sunan "talauci" tare da taken "matalauta." AT: "duk wanda yake cikin talauci zai kai masa hari" ko "duk wanda yake talaucin zai kai masa hari" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]])