ha_tn/job/20/15.md

837 B

Yakan haɗiye arziki, amma sai ya haras da su kuma

Zofar yayi magana akan samun da kuma asarar dukiya kamar dai abinci ne da mutum ya ci da ama. AT: "Mugu ya zama mai wadata, amma yana asarar dukiyarsa kamar mutumin da ya cinye abincinsa. Allah yana sa ya rasa shi dukka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Zai sha dafin maciji

Anan "tsotse dafin maciji" yana wakiltar aikata mugunta. Duk suna da haɗari sosai. AT: "Yin mugunta yana kama da shan dafin maciji" ko "Zai aikata mugunta kuma ya sanya ransa cikin haɗari kamar mutumin da ke shan guba na asps" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

harshen kububuwa zai kashe shi

Harshen macijin yana wakiltar gubarsa. AT: "ciwan maciji mai guba zai kashe shi" ko "maciji zai ciji shi kuma ya mutu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)