ha_tn/job/20/12.md

1.1 KiB

Ko da yake mugunta tana da daɗi a bakinsa

A nan "mugunta tana da daɗi" tana wakiltar mutum yana jin daɗin yin mugayen abubuwa. AT: "Ko da yake yin munanan abubuwa abune mai daɗi kamar cin abinci mai daɗi a cikin bakin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

abincin da ke cikin hanjinsa zai juya ya zama da ɗaci

Lokacin da abinci ya zama mai daci a cikin ciki, yakan haifar da zafi da ɗanɗano mai ɗaci. Wannan kirin magana ne ga mutumin da yake fuskantar mummunan sakamakon aikata munanan ayyuka. AT: "waɗannan mugayen abubuwa sun zama kamar abinci wanda ya zama mai daɗi a cikin ciki" ko "sakamakon waɗannan mugayen abubuwa suna daɗaɗani kamar abinci wanda gubaya kan cika ciki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ya zama dafin maciji a cikinsa

Wannan hoton ya fi abinci ƙanƙanta a ciki. Wannan karin magana ne ga mutumin da yake fuskantar mummunan sakamakon aikata munanan ayyuka. AT: "Sakamakon aikata waɗannan mugayen abubuwa suna da laushi kamar gubar da ke jikin sa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

maciji

"guba" ko "macizai masu zafin dafi"