ha_tn/job/20/10.md

962 B
Raw Permalink Blame History

'Ya'yansa

"Mugayen yaran"

hannuwansa zasu mayar da dukiyarsa

Anan kalmar "hannaye" tana nufin 'ya'yan mugu. Idan ya mutu, 'ya'yansa dole ne su komar da duk abin da ya karɓa daga wasu. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Ƙasusuwansa suna cike da ƙarfin ƙuruciya

Kalmar "ƙasusuwa" tana wakiltar jikinsa. Kasancewa "cike da ƙarfin ƙuruciya" wakiltar kasancewa mai ƙarfi kamar saurayi. AT: "Jikinsa yana da ƙarfi kamar jikin saurayi" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

amma zai kwanta tare da shi cikin turɓaya

Kalmar "ita" tana nufin ƙarfin samartakarsa. Maganar "kwanciya ... cikin ƙura" tana wakiltar mutuwa. Karfin mutuwa alama ce ta bacewa. AT: "amma ƙarfin ƙuruciyarsa zai mutu tare da shi" ko "amma ƙarfin ƙuruciyarsa zai shuɗe lokacin da ya mutu" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])