ha_tn/job/20/04.md

1.2 KiB

Baka san wannan abu tun daga zamanan dã ba, da Allah ya ajiye mutum a duniya

Zofar ya yi amfani wata tambayar don ya sa Ayuba ya yi tunani mai zurfi game da abin da zai faɗi a yanzu.

cin nasarar mugun mutum na gajeren lokaci ne

Zophar ya yi amfani da wata yar magana don sa Ayuba ya yi tunani mai zurfi game da abin da zai faɗi a yanzu. Ana iya fassara wannan azaman sanarwa. AT: "Tabbas kun san ... mutum a doron ƙasa, nasarar ... zuwa wani ɗan lokaci." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

cin nasarar mugun mutum

Ana iya bayyana sunan "nasara" tare da kalmomin nan "nasara" ko "bikin." AT: "mugu ya yi nasara a ɗan kankanin lokaci" ko kuma “mugu ya yi murna da ɗan lokaci kaɗan” (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

kuma murnar marar tsoron Allah daɗewarta kamar ƙiftawar ido ne

Kalmar nan ta "murna" za a iya bayyana ta da kalmar ''yi murna." Kalmar "lokaci" ƙari ne don ƙarfafawa cewa lokaci kaɗan ne sosai. AT: "marar tsoron Allah yakan yi farin ciki na ɗan lokaci kaɗan" ko kuma "marar tsoron Allah yakan yi farin ciki na ɗan ƙarancin lokaci" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-hyperbole]])