ha_tn/job/19/25.md

1011 B
Raw Permalink Blame History

na sani mai Fansata yana raye

"Mai kare ni." A nan "Mai Fansa" yana nufin mutumin da zai ceci Ayuba ta hanyar tabbatar da rashin laifin Ayuba, ya maido da darajarsa, ya kuma ba shi adalci.

a ƙarshe zai tsaya a kan duniya

Wannan yana nufin tsayawa yayi magana a kotu. Ma'anar mai yiwuwa ita ce 1) Mai Fansa zai zama na ƙarshe da zai fara magana a kotu. AT: "zai yi hukunci ko ni mai laifi ne" ko 2) Mai Fansa zai tsaya a wannan kotun na ƙarshe don kare Ayuba. AT: "a ƙarshe zai kare ni a kotu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

sa'an nan a cikin jiki zan ga Allah

Naman nashi yana wakiltar jikinsa, kuma “cikin jikina” yana wakiltar kasancewa a raye. AT: "yayin da nake zaune a cikin jikina, zan ga Allah" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Zuciyata ta karai a cikina

Maanoni masu ma'ana sune 1) Ayuba yana jin bege sosai, da godiya, da farin ciki ko 2) Ayuba yana jin gajiya yana jiran Mai Fansarsa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)