ha_tn/job/19/23.md

975 B

Kash, da ma za a rubuta maganganuna

Wannan karin haske ya faɗi abin da Ayuba yake so. Ana iya bayyana shi a cikin tsari mai aiki. AT: "Ina fata wani ya rubuta maganata" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-exclamations]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

Kash, da ma za a rubuta su a cikin littafi

Wannan karin haske ya faɗi abin da Ayuba yake so. Ana iya bayyana shi a cikin tsari mai aiki. AT "Ina fata wani ya rubuta su a cikin wani littafi" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-exclamations]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

Kash, dama da alƙalamin ƙarfe da tamã aka sassaƙa rubutun akan dutse har abada

Wannan karin haske ya faɗi abin da Ayuba yake so. Ana iya bayyana shi a cikin tsari mai aiki. AT: "Da ma a ce wani ya yi amfani da alƙalami da baƙin ƙarfe ya kai su dutsen a cikin dutsen har abada" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-exclamations]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])