ha_tn/job/19/17.md

764 B

Numfashina ya dunguri matata

Anan "numfashi" yana wakiltar kamshin numfashinsa. Idan wani abu ya yiwa wani laifi, to hakan yana nuna cewa ya ƙi shi. AT: "Matata ba ta son ƙanshin numfashina" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

har ta maishe ni abin watsi ga waɗanda mahaifiyarmu ɗaya

Ayuba yana nufin 'yan'uwansa maza da mata wannan hanyar yana nuna cewa su mutane ne da ya kamata su ƙaunace shi. Ana iya bayyanar da cikakkiyar ma'anar wannan. AT: "an uwana da ya kamata su ƙaunace ni" ko "an uwana mata da ya kamata su ƙaunace ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Dukkan idon sani abokanaina sun kyamace ni

"Duk abokaina na kusa" ko "Duk abokaina waɗanda na ba da asirinsu." Wannan yana nufin abokansa na kusa.