ha_tn/job/19/10.md

977 B

Ya kakkarya ni ta kowanne gefe

Ayuba ya yi maganar Allah yana rushe shi kamar dai yadda Ayuba yake gini da Allah yake rushewa. AT: "Ya lalatar da ni ta kowane hanya" ko "Ya yi karo da ni ta kowace hanya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

na kuma ƙare

Kalmar "lalacewa" yana nuna an hallakar da shi gaba ɗaya. AT: "An lalata ni gaba ɗaya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ya kuma kunna wutar hasalarsa gãba da ni

Ayuba yayi magana game da fushin Allah kamar wuta. AT: "Allah kuma ya yi fushi da ni" ko kuma Allah ya yi fushi da ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ya maishe ni ɗaya daga cikin abokan gabarsa

"Yana ganina a matsayina na makiyi"

Rundunarsa sun tashi gaba ɗaya

Ayuba ya yi maganar Allah ya kawo masa hari kamar dai Ayuba birni ne kuma Allah yana aiko da sojoji su kawo mata hari. AT: "Allah yakan aiko da rundunarsa su yi karo da ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)