ha_tn/job/19/07.md

852 B

Na yi kira domin neman taimako

"Ina ihu don taimako" ko "Ina kuka don taimako"

amma babu adalci

Ana iya fassara sunan "adalci" tare da jumla wanda ke tabbatar da ma'anar a sarari. AT: "amma ba wanda ya kare ni daga waɗanda ke yi mini rashin daidai" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

Yasa katanga a hanyata domin kada in iya wucewa, ya kuma sa duhu a tafarkina

Ayuba ya yi amfani da wa annan hotunan don ya bayyana yadda Allah ya sa ya ji kamar ba shi da taimako da kuma rashin bege. (Duba; rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ya tuɓe mani darajata, ya kuma ɗauke kambi daga kaina

Ayuba yana amfani da waɗannan hotunan yana faɗi cewa Allah ya ɗauke masa martabarsa, dukiyarsa, da mutuncinsa baya gareshi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)