ha_tn/job/19/05.md

748 B

Idan hakika zaku ɗaukaka kanku fiye da ni

"Idan kuna ganin kun fi ni kyau" ko kuma "Tunda kuna yin kamar kun fi ni kyau"

yi amfani da ƙasƙancina gãba da ni

Yadda abokansa za su yi wannan za a iya bayyana a sarari. AT: "da'awar wulakantata tabbatacciya ce a kaina" ko "yi amfani da wulakancin na a matsayin shaidar cewa ni mai laifi ne" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

kama ni cikin ragarsa

Ayuba yana magana kamar Allah mafaraucin da ya kama Ayuba ne a cikin ragarsa. Wannan kalmar yana wakiltar Allah yana shan iko da Ayuba da kuma tunanin Ayuba na rashin taimako. AT: "ya kama ni" ko "ya kame ni" ko "ya mallaki abin da ya same ni, don haka ni mai taimako ne" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)