ha_tn/job/19/03.md

822 B

Sau goma ɗin nan kun zarge ni

Kalmomin nan "Sau goma din" yana nufin hanyar da abokai suka tsauta wa Ayuba gabaki ɗaya. AT: "Ka raina ni gaba ɗaya" ko "Ka ɓata mini rai sau da yawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

baku ji kunya ba cewa kun wulaƙanta ni ainun

Ayuba yana tsauta musu ne saboda wannan. Ana iya rubuta wannan azaman sanarwa tabbatacce. AT: "Ya kamata kuji kunyar kun wulakanta ni"

to kuskurena ya zama abin da ni

Ayuba ya nuna cewa abokan sa ba su da alhakin ci gaba da tsawata masa tunda shi ne ya yi kuskuren. AT: "kuskurena alhakin kaina ne, saboda haka bai kamata ku ci gaba da tsawata mini ba" ko "kuskurena bai yi muku dadi ba, don haka bai kamata ku ci gaba da tsawata mini ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

kuskurena

"zunubina" ko "kuskurena"