ha_tn/job/19/01.md

514 B

Mahaɗin Zance

Ayuba ya yi magana da abokansa uku.

Har yaushe zaku sa ni cikin wahala

Ayuba ya yi amfani da wannan tambayar don yin gunaguni game da yadda abokansa suke bi da shi. AT: "A daina hana ni wahala kuma a raba ni da kalmomi." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

ku daddatse ni gutsu gutsu da maganganu?

Ayuba ya yi amfani da wannan hoton ya ce kalmominsu suna sa shi baƙin ciki sosai da bege. AT: "Ku azabta ni da maganarku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)