ha_tn/job/18/21.md

366 B

gidan marasa adalci yake, wuraren waɗanda basu san Allah ba

Waɗannan jumlolin guda biyu suna da ma'ana iri ɗaya kuma suna nufin mutane ɗaya ne. Anan an ambaci waɗannan mutanen ta wuraren da suke zaune. AT: "mutane marasa adalci, waɗanda ba su san Allah ba" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])