ha_tn/job/18/16.md

560 B

Saiwowinsa zasu bushe daga ƙasa

Wannan na maganar mugaye mutumin yana mutuwa kuma baya da zuriya kamar shi itacen da tushensa ya bushe da rassa, ba ya ba da 'ya'ya. AT: "Zai mutu ba zai bar zuriyarsa ba, zai zama kamar itacen da tushensa ya bushe, kuma rassansa duk sun bushe" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ba sauran tunawa da shi a duniya

Waɗannan jumla suna da ma'ana iri ɗaya kuma ana amfani da su tare don ƙarfafa gaskiyar cewa babu wanda zai tuna da shi bayan ya mutu. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)