ha_tn/job/18/14.md

802 B

Za a fizge shi daga rumfarsa

Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: "Bala'i ya kwance shi daga alfarwar sa, inda yake lafiya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

sarkin razanai

Wannan kwatanci ne game da "Sarki Mutuwa," allahn arna wanda aka yi imanin zai yi sarauta bisa mutuwa. AT: "wanda ke mulkin matattu" ko "sarkin mutuwa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Mutanen da ba nasa ba

"Mutanen da ba danginsa bane"

zasu zauna a rumfarsa bayan da suka ga wutar ƙibiritu ta bazu cikin gidansa

Mutane sun yi amfani da wutar ƙibiritu don kawar da kowace cuta daga mai mutuwa. Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: "bayan sun bazuwar wutar ƙibiritu a duk faɗin gidansa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)