ha_tn/job/18/07.md

864 B

Takawar ƙarfinsa zata ragu

Wannan yana magana game da mugu mutumin ba zato ba tsammani yana fuskantar bala'i kamar ba shi da ƙarfin yin tafiya. AT: "Zai zama kamar ba shi da ƙarfin yin tafiya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

shirye shiryen kansa zasu kada shi

"shawararsa ce ta sa shi fadi." Wannan yana maganar mugu yana fuskantar bala'i kamar wanda ya fadi. AT: "nasa shirye-shiryen za su kai shi ga bala'i" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Gama za a jefa shi cikin raga da ƙafarsa; zai yi tafiya zuwa cikin tarko

"Kafafun shi za su kai shi cikin raga." Bildad yayi amfani da wannan hoton yana cewa hanyar da mugu yake rayuwarsa yana kai shi ga bala'i kwatsam. AT: "Zai zama kamar ya jagoranci kansa cikin raga, kamar dai yana tafiya kai tsaye ne cikin rami" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)