ha_tn/job/18/05.md

660 B

Hakika, za a ɓice hasken mugun mutum; tarwatsun wutarsa ba za ta haskaka ba

Bildad ya yi maganar mai mugunta yana mutuwa kamar ana kunna fitilarsa. AT: "Abin da zai faru shi ne rayukan miyagu kamar ku suna ƙare da sauri kamar yadda muke iya kashe wuta ko kashe wutar wata wuta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Haske zai zama duhu a rumfarsa; fitilar da ke bisansa za a ɓice ta

Bildad ya ci gaba da magana game da muguwar mutuwa. Yayi maganar rayuwar miyagu kamar hasken wutar tantinsa. AT: "Zai zama kamar wutar cikin alfarwarsa ta koma duhu, kamar fitilar da ke samansa ta mutu "(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)