361 B
361 B
Muhimmin Bayani:
Bildad ɗan Shuwa yana magana da Ayuba.
Shin yaushe zaka dena maganarka?
Wannan tambayar tana nuna cewa Ayuba ya dade yana magana. Ana iya rubuta wannan azaman sanarwa. AT: "Dakatar da magana!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)
Kayi tunani
"Ka kasance mai hankali, da" ko "Yi tunani game da waɗannan abubuwan, da"