ha_tn/job/17/11.md

1.1 KiB

shekaruna sun wuce

Wannan karin magana ne. AT: "lokacina ya wuce" ko "Rayuwata ya ƙare" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

shirye shiryena sun watse, haka kuma marmarin zuciyata.

Anan “zuciyar” Ayuba tana wakiltar kasancewarsa a ciki. AT: "shirye-shiryena ba zai taɓa faruwa ba, abubuwan da nake buƙata kuwa ba sosai ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Waɗannan mutanen, masu reni

Waɗannan jumlolin guda biyu suna magana ne game da Elifaz, Bildad, da Zofar, abokan Ayuba. Magana ta biyu tana karfafa halin da basu dace da juna ba. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

suna sauya dare zuwa rana

Wannan na magana akan mutane da suke cewa dare rana ne, kamar sun canza su. AT: "suna ɗauka rana ne da dare" ko "suna fadar abin da ba gaskiya ba, kamar yadda dare yake dabam da rana." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

haske yafi kusa da duhu

Ana nufin masu renin na ɗauka da haske sa'ad da duhu ya gabato. AT: "sun dauka haske na kusa da duhu" ko "suna daukawa sa'ad da duhu ta gabato, wannan ne haske" ( rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)