ha_tn/job/17/09.md

727 B

zai kiyaye hanyarsa

Wannan karin magana ne. AT: "zai ci gaba da rayuwa ta hanyar adalci" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

wanda yake da hannuwa marasa laifi

Wannan yana maganar mutumin da bashi da laifi kamar yana da hannayen tsabta. AT: "wanda ya yi abin da yake daidai" ko "wanda ba shi da laifi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

zai ta ƙaruwa da karfi

Wannan baya nufin karfin jiki kawai amma har da karfin zuciyar mutum da kuma motsin zuciyar sa.

dukkanku

Ayuba na magana ga Elifaz, Bildad, da Zofar.

ku zo yanzu

Ayuba na tuhuman abokansa akan kalamansa domin su mai da martani. AT: "ko zo yanzu, domin gardama da ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)