ha_tn/job/17/06.md

1.6 KiB

ya maishi ni abin karin magana ga mutane

Wannan na nufin mutane na magana akansa suna yin masa dariya kuma suna amfani da sunansa a matsayin zagi. AT: "saboda shi, mutane na amfani da sunana domin zagi" ko "saboda shi mutane na magana da sunana a matsayin karin magana" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

suna tofa mani miyau a fuska

"mutane suka tofa a fuskata." A cikin wannan al'adar fesawa wani babban zagi ne. Idan tofa yana da ma'ana dabam a cikin al'adun ku zaku iya rubuta wannan daban. AT: "mutane suna zage ni sosai, ta hanyar tofa mini a fuskata" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)

idanuna sun sace saboda baƙin ciki

Ayuba yana maganar iya ganinsa a matsayin ido. AT: "Ba na iya gani sosai domin damuwana" ko "Na kusan makancewa saboda damuwa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

dukan ƙasusuwana sun kanjame kamar inuwa

Inuwa ba su da kauri kuma suna da kauri sosai. Wannan magana ne game da yadda ƙananan sassan jikin Ayuba suke da bakin ciki. AT: "dukkan sassan jikina suna da fadi" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-simile]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-hyperbole]])

dukan gaɓaɓuwana

Wannan na nuna dukan jikinsa ya tsamure, musamman hannuwansa da ƙafafunsa. AT: "hannaye da kafafuna" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)

zasu yi mamaki

"zai gigice" ko "zai firgita"

da wannan

"da abin da ya faru da ni"

zai husata kansa gaba da ni

Wannan karin magana ne. AT: "zama da damuwa saboda ni" ko "zai yi fushi sosai da" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)