ha_tn/job/17/04.md

790 B

ka hana wa zuciyarsu

Kalmar "su" tana nufin abokansa. An ambace su ta hanyar "zukatansu" don jaddada motsin zuciyar su. AT: "sun kiyaye su" ko "sun kiyaye abokaina" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

ba zaka ɗaukaka su a bisa na ba

"ba za ku ba su damar cin nasara a kaina ba"

shi wanda

"duk wanda"

wanda yaci amanar abokansa domin ya sami lada

"ya zargi abokan sa da karya don su sami riba" ko kuma "ya bashe da abokansa domin samun lada"

idanun 'ya'yansa zasu dushe

'Ya'yan mutumin ana ambatarsu anan "idanunsu". Wannan magana tana bayanin yaran da ke wahala saboda abin da mahaifinsu ko mahaifiyarsu suka yi. AT: "'Ya'yansa za su wahala saboda shi" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])