ha_tn/job/17/01.md

1.8 KiB

Muhimmin Bayani:

Ayuba ya ci gaba magana

An cinye ruhuna

Ayuba yana nufin kansa ta “ruhunsa” don ƙarfafa motsin zuciyar sa. Yayi maganar rashin samun karfi kamar dai wani abu ne wanda aka amfani dashi. AT: "An ƙuraye ni" ko "Na ɓace duka ƙarfina" (Figs_synecdoche da rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

kwanakina sun ƙare

"lokacina ya ƙare" ko "zan mutu nan bada jimawa ba"

kabari na shirye domina

Wannan kalmar ta bayyana “kabari” kamar dai ita ce mutumin da zai karɓi Ayuba a matsayin bako. AT: "na kusan mutuwa a kuma bisne ni." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

lailai akwai masu ba'a tare da ni

"Waɗanda suke tare da ni na yin mani ba'a"

Lailai

"Haƙiƙa" ko "Babu shakka"

idona dole kullum ya gani

Ayuba yana nufin kansa ne ta “idanun” shi don ya jaddada abin da yake gani. AT: "Dole ne in gani koyaushe" ko "Dole ne a koyaushe in ji" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

cakunarsu

"zagi na su." Kalmar "tsokani" ana iya bayyanata azaman fi'ili. AT: "su tsokane ni" ko "su, suna ƙoƙarin sa ni haushi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

ka bani shaida, ka yi mani lamuni da kaina

Ayuba ya fara magana da Allah. Anan ya yi magana game da yanayin sa kamar dai yana cikin kurkuku. Yana roƙon Allah ya kawo mana mubaya'a domin a sake shi. AT: "Ya Allah, yanzu ka yi alƙawarin domin a sake ni daga wannan kurkuku" ko "biya bashin da aka sake ni daga kurkuku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

wane ne kuma kenan da zai taimakeni?

Ayuba yayi amfani da wannan tambayar don a jaddada cewa babu wanda zai taimake shi. Ana iya rubuta wannan tambaya a matsayin sanarwa. AT: "ba wani kuma wanda zai taimake ni." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)