ha_tn/job/15/31.md

1.1 KiB

gama abubuwa marasa amfani zasu zama ladansa

Wannan yana nuna cewa rashin amfani zai zama ladarsa idan ya dagora da abubuwa marasa amfani. AT: "idan ya dogara a gare su, rashin amfani zai zama ladarsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

reshensa ba zai zama kore ba

Wannan yana maganar mutumin kamar dai reshen itace ne mai bushe. AT: "zai yi kama da matatce, kamar rassan matatcen itace da baya iya zama kore" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Zai kakkaɓe ɗanyun inabinsa kamar kuringar inabi

Wannan yana magana game da mugu mutumin wanda ya zama mai rauni, ya mutu kamar kurangar inabin da saukad take danyun inabi. AT: "kamar yadda kurangar inabi da saukad take danyun inabinsa, haka zai kasance da mugu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

zata zubar da furanninta kamar itacen zaitun

Wannan yana magana game da mugu mutumin wanda ya zama mai rauni kuma ya mutu kamar itace zaitun wanda yake furen furanin sa. AT: "kamar yadda itace zaitun kan zubar da furenta, haka mugu zai rasa karfinsa." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)