ha_tn/job/15/29.md

971 B

Ba zai yi arzaki ba; arzaƙinsa ba zai daɗe ba

Wadannan maganganu guda biyu sun bayyana cewa zai kasance akasin mai arziki, cewa zai kasance talaka. AT: "zai talauce; duk kuɗinsa zai ɓace" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-litotes)

fita daga duhu

Duhu anan yana wakiltar mutuwa. AT: "daga duhun mutuwa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

harshen wuta zai ƙona karmaminsa

Anan harshen wuta na nufin shariar Allah kuma ƙona karmaminsa na wakiltar dukiyansa zasu bace, zai kuma mutu. AT: "Allah zai kwace dukkan abin da ya mallaka, kamar yadda wuta kan busar raba daga jikin itace" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

numfashi daga bakin Allah

Anan “numfashin” Allah yana wakiltar hukuncinsa. AT: "Numfashin Allah" ko "hukuncin Allah" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

zai kora shi ya tafi

Wannan yana nuna yana mutuwa. AT: "zai mutu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)