479 B
479 B
Wannan gaskiya ne.
Wannan na nufin mugaye na gudu zuwa wurin Allah kamar yadda muka ga a aya ta baya.
ya rufe fuskarsa da kitsensa ya kuma tara kitse a kwiɓinsa
An kwatanta wannan mutumin da mai kitse da rauni, yayin da ya gaskanta kansa ya yi ƙarfi don ya yi nasara da Allah. AT: "shi mai rauni ne a fuska mai ƙiba da tsattsarkan kitse" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-irony)
da ba mazauna yanzu
"wanda aka watsar"
tsibiri
tsarin abubuwan mara amfani